CORONAVIRUS: A juri rufe baki da hanci da takunkumi, hankici ko kyalle – Ministan Lafiya
Ehanire ya yi wannan karin hasken ne a lokacin da ya ke amsa tambayoyi a ranar Litinin a Abuja.