Ribaɗu ya umarci a yi bincike kan Kwantenoni 50 cike makil da muggan kwayoyi da aka kama
Mambobin kwamitin sun haɗa da hukumar Kwastam, NDLEA, NAFDAC, Sojoji da ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro.
Mambobin kwamitin sun haɗa da hukumar Kwastam, NDLEA, NAFDAC, Sojoji da ofishin mai ba shugaban kasa shawara kan tsaro.
Hakan ya kawo adadin yawan mutanen da suka mutu zuwa 51 sannan wadanda aka sallama kuma zuwa 718.
Abin yanzu ya zama ruwan dare ga ‘yan mata da matan Aure.