Miyagun ƙwayoyi su ne wutar da ke rura ayyukan ta’addanci a Najeriya – Ribadu
Sannan ta yaba hukumar NSA kan taimakawa wajen samun sakamako da cike giɓin da ake tsakanin jami’an tsaro a faɗin ...
Sannan ta yaba hukumar NSA kan taimakawa wajen samun sakamako da cike giɓin da ake tsakanin jami’an tsaro a faɗin ...
Ta ce dukkan waɗannan nasarori an same su ne sakamakon wani shirin wayar da kai da yaƙi da shan miyagun ...
Daraktan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na hukumar, Femi Babafemi, ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi a ...
Sai kuma wasu biyu da aka kama kan hanyar Zaria zuwa Kaduna, suna ɗauke da ƙwayar Taramol 1300 duk a ...
Bincike ya nuna cewa Precious ta ce ta yi sunƙurun maganin domin kai wa wani maras lafiya da ke tsare ...
An kama mata 35 da wasu maza 25 maske sun rankwale da kwayoyi, suna bushe-bushe naɗaɗɗun mandular wiwi da da ...
NDLEA ta fitar da sanarwar a ranar 3 Ga Mayu, domin rufe bakin masu surutan cewa hukumar ba ta da ...
Tun da aka kafa hukumar NDLEA ta rasa ma’aikata 200 a dalilin far musu da mutane ke yi a wajen ...
Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Francis Enorbore ya sanar da haka ranan Litini a Abuja.
Ali ya bayyana haka a lokacin da ya ke wa manema labarai jawabi a Lagos dangane da kwayoyi da ruwan ...