An kama wasu makiyaya da makamai a jihar Benuwai byAisha Yusufu February 27, 2018 0 Yayin da makiyayan suka hango dakarun na zuwa wajen su sai suka tsere cikin daji.