CORONAVIRUS: Gwamnonin Arewa maso Yammacin Najeriya na yunkurin dakatar da sallolin jam’i da sallar Juma’a a yankin
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badarau ya sanar da haka a hira da yayi da BBC Hausa ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badarau ya sanar da haka a hira da yayi da BBC Hausa ranar Alhamis.
Duk da cewa an yanzu mutane uku ne aka tabbatar sun kamu da cutar sai dai daya daga cikin su ...
Kotu ta haramta wa APC shiga zaben 2019 kwata-kwata a Jihar Ribas
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.