DUBU TA CIKA: An kama wani tsohon shugaban karamar hukuma tare da matar makwabcinsa byAisha Yusufu April 12, 2019 0 Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Audu Jinjiri ya tabbatar da aukuwar haka.