Majalisar Dattawa ta harzuka da ‘rainin wayon’ da Shugaban Kwastan Hameed Ali ke yi mata
A kan haka ne aka nemi su je su yi bayanin dalilin rashin tara kudaden, ko kuma a ji yadda ...
A kan haka ne aka nemi su je su yi bayanin dalilin rashin tara kudaden, ko kuma a ji yadda ...
Daga ranar da aka kwace wadannan kudade, har yau din nan babu wani banki da ya zo ya yi ikirarin ...
Har ila yau, Hukumar Kwastan din ta Sokoto ta sanar da kama buhuna da aka cika da adduna guda 800 ...
A cikin wadannan buhuna ne na ke kyautata zaton za a saka wannan shinkafa domin saida su ga mutane.
Hukumar Kwastan ta kama motoci 1,072 da buhunan shinkafa 19,000 a jihar Katsina
A lissafe dai kwayoyin da muka taras a wannan wuri ya kai na akalla Naira miliyan biyar.
Ina kira ga masu shigo da kaya irin haka da su daina su nemi sana’a ta gari.
Kamfanin ya ce an kulle masa ma’ajiyar kayayyakin a lokacin da ya ke makare da kwantinoni da ke kulle da ...
Atiku ya yi ritaya a ranar 30 Ga Afrilu, 1989.
Ali ya ce a cikin 2017 an kama motoci 265, amma kuma an karbi haraji na naira bilyan 6.625.