Rundunar Kwastam ta kama haramtattun kaya na Naira miliyan 91.5 a jihar Kebbi
Hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta kama haramtattun kaya da kudin su ya kai Naira miliyan 91.5 a jihar.
Hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta kama haramtattun kaya da kudin su ya kai Naira miliyan 91.5 a jihar.
Hukumar kwastam dake kula da shiyar Area 1 a Fatakwal ta kama haramtattun kaya da kudinsu ya kai naira miliyan ...
Hukumar kwastam reshen jihar Ogun ta kama manyan motoci 73 da suka shigo kasarnan dankare da buhunan shinkafa 44,933 jihar.
Ya ce rundunar ta kama mutum biyar da suke da hannu wajen da shigo da waɗannan kayayyaki da gwamnati ta ...
Hukumar Kwastam dake kula da shiyar 'zone D' ta kama kayan da gwamnati ta hana shigowa da su da suka ...
Sauran kamen da hukumar ta yi sun hada da buhuna 812 na shinkafa Basimati, daurin 1,041 na kayan gwanjo, motoci ...
Bala ya ce ya samu labarin cewa 'yan bindigan sun kira sun bukaci iyalin Lawali su biya Naira miliyan 10 ...
Da farko, Dubawa ta tuntubi jami’in hulda da jama’a na yankin jihohin Neja da Kogi a ofishin Kwastam na Najeriya
Jami'in hulda da jama'a na rundunar kwastam dake aiki a bodar Seme Abdulahi Hussiain ya tabbatar da aukuwar wannan al'amari.
Jami'an kwastam sun kama mota dauke da bindigogi 73 da harsashi 891 a jihar Kebbi