Saraki ya shiga hannu, EFCC na tuhumar sa a Abuja
PREMIUM TIMES ta gano cewa akwai wasu kamfanoni da asusun bad-da-kama da Saraki ya rika amfani da su ana jibga ...
PREMIUM TIMES ta gano cewa akwai wasu kamfanoni da asusun bad-da-kama da Saraki ya rika amfani da su ana jibga ...
Lai ya nuna rashin jin daɗin duk wannan ƙoƙarin da ya yi wa Gwamnan Kwara, amma kuma tun tafiya ba ...
Bayan Bukola Saraki ya yi Gwamna shekaru takwas, ya ɗora Abdulfatah Ahmed, wanda ya yi shekaru huɗu na farko a ...
Ya ce Adams ya danne Aishat a wani gonar kashu dake kauyen Esie a karamar hukumar Irepodun ranar Juma'an da ...
Nabena ya shawarci Lai cewa ya kaddara shi ne Gwamnan Kwara idan shi ne ya zai yi. Saboda haka idan ...
Babban dalilin da ya sa hakan ke faruwa kuwa shine rashin kayan saka wa na kariya da ma'aikatan.
Ya ce gwamnati za ta shirya da gwamnatin kasar Kenya domin yin kasuwancin kalwan a kasuwannin kasar da wasu kasashe.
Saraki ya dade ana damawa da shi a siyasar Jihar Kwara, inda ya zama gagarabadau, shekaru bayan ya yi gwamani ...
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
Gwamnatin jihar ta bada kwanakin bakwai domin yin zamammakoki da yin juyayin rasuwar Abdulrazaq.