Rikicin Ganduje da Kwankwaso ya haifar da sa-in-sa a Majalisar Dattawa
Hanyar Kano ita ce kadai hanyar da mu ke bi idan za mu je ganin gida a Bauchi.
Hanyar Kano ita ce kadai hanyar da mu ke bi idan za mu je ganin gida a Bauchi.
Kwankwaso ya yi haka ne domin ya kyale Ganduje ya tafiyar da mulkin sa kawai.
Babbar matsalar APC, ita ce, su mulkin ne kawai a gaban su, amma ba yadda za su kama zaren siyasa ...
Jam'iyya mai mulki, APC ta yi zankaleliyar kamu a jihar Kano, jiya Asabar.
Kwankwaso zai je Kano ranar 30 ga watan Janairu.
Rundunar ta ce sun bayar da wannan shawara ce domin hakan ne zai sa a kauce wa rikici a jihar.
Kwankwaso zai je Kano tabbas.
Kwamishinan Yada Labarai, Muhammed Garba ne ya shaida haka
Muna jiran Kwankwaso a Kano.
Ganduje ya ce ya yi mamakin abin da ya faru, domin ba shi da masaniya.