KANO 2023: Ko Kwankwasiyya za ta saɓule wandon butulcin Gandujiyya, ta gama da guma-guman ‘aikin Gama’?
Rashin jituwar da ke tsakanin Ganduje da Kwankwaso a siyasance, ta kai abin ishara ga duk wanda ke tsoron a ...
Rashin jituwar da ke tsakanin Ganduje da Kwankwaso a siyasance, ta kai abin ishara ga duk wanda ke tsoron a ...
Matsalar sa ita ce, ƙoƙarin da ya ke na ya zama abin da bai gama fahimta ba. A tunanin sa, ...
Garba ya ce jami’yyar NNPP ta gano cewa an gano shirin da take yi ne ya sa take yin rufa-rufa ...
Jam'iyyar NNPP ce ta zo na huɗu a zaɓen shugaban kasa da kuri'u miliyan 1 da yankai wanda yanwan su ...
Ɗan takarar Shugaban Ƙasa na NNPP, Rabi'u Kwankwaso ya samu ƙuri'u 1,179,889 a jihar Kano.
Waɗanda su ka yi rajista a jihar Bauchi ne su ka fi karɓar na su da kashi 99, sai Anambra ...
Kakakin Yaɗa Labaran 'Yan Sandan Kano, Kiyawa ya bayyana cewa jami'an tsaro sun kama mutum 85, tare da kama muggan ...
Daga nan ta ce Birtaniya za ta yi aiki tare da kowane ɗan takara ne ya samu nasarar zama shugaban ...
Kullum sai dai ya fito ya na ɓaɓatu ya yana nuna shine ya fi kowa iyawa, mulkin kawai yake so ...
"Tsarin sauya launin kuɗi shirme ne. Saboda waɗanda gwamnatin ke so ta kama a tsarin, ba za su taɓa kamuwa ...