KOWA YA SAMU RANA YA YI SHANYA: Yadda Tinubu ya bayar da kwangiloli 13 cikin duhu, ya bar ‘yan Najeriya a cikin duhu
Za a gina tashoshin hawa da sauka motocin haya a Kugbo, Abuja Central Area da Mabushi duk a FCT, kan ...
Za a gina tashoshin hawa da sauka motocin haya a Kugbo, Abuja Central Area da Mabushi duk a FCT, kan ...
Wasu ayyukan ma sai biyu ake samun an biya kudaden su a wuraren da aka yi 'yar-burum-burum a kasafin kudi.
Majalisar Tarayya za ta binciki ayyukan da aka ki kammalawa tun daga 1999
“Idan ka dubi dokar ICPC, za ta ga cewa an ba hukumar damar tilasta bincike, kwato dudade da kadarori da ...
“ Duk abin da muka yi ya shafi tantance wasu kamfanoni ne da za suyi aikin shige da ficen mai.
A lokacin da Buhari ya sa hannu kan wadannan kwangiloli na makudan kudade dai, Osinbajo ne Mukaddashin Shugaban Kasa.