Tinubu ya ce a binciki kwangilolin titinan da ya gada domin tantance gaskiya daga ‘lissafin-dawakan-Rano’
Idris ya ce za a yi bin-diddigin ne domin sake nazarin ayyukan da ke buƙatar ƙarin kuɗi da waɗanda ke ...
Idris ya ce za a yi bin-diddigin ne domin sake nazarin ayyukan da ke buƙatar ƙarin kuɗi da waɗanda ke ...
Sannan kuma idan iska ya dan filfila ko ba da ƙarfi ba, yawancin rufin kwanon ya na fafarniya da faffaka, ...
A yanzu dai sun bai wa Majalisa wa'adin kwana bakwai su biya su, ko kuma su kwsshi 'yan kallo a ...
Yadakwari ya bayyana haka ne da yake hira da kamfanin dillancin Najeriya a Kano ranar Talata.
An yanke wa Alanamu hukuncin biyan naira milyan 25 kuma an daure shi shekara biyar.
Ya ce a dan ba shi mintina kadan zai yi magana, amma har yanzu bai ce komai ba.
An kara sakin bidiyon Ganduje na cusa daloli cikin aljifan kaftani
Hirar Ganduje da dan kwangila wajen karbar daloli
Yadda Ministan Fetur, Kachikwu cusa karya a cikin shaidar digirin sa
Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu gargadi 'yan kwangila da ke aiki a jihar da su tabbata sun yi aiki mai ...