Sanatoci sun rufe majalisa, sun garzaya dubiyar Dino Melaye a asibiti
Daukacin Sanatocin Najeriya sun jingine zaman majalisa na yau, domin jimamin ibtila’in da ya fada wa Sanata Dino Melaye.