Dan damfara ya sake yin damfarar naira milyan 365 ya na tsare a kurkuku
Hope Olusegun Aroke ya shirya wannan sabuwar damfara ce daga kurkuku, inda ya ke zaman wa’adin daurin shekaru 24.
Hope Olusegun Aroke ya shirya wannan sabuwar damfara ce daga kurkuku, inda ya ke zaman wa’adin daurin shekaru 24.
Amma kuma hakikanin farashin sa a kasuwar ‘online’ ta Jumia, naira milyan 19 kadai.
Jamai’an ‘yan sanda da dama a fadin kasar nan su na ta gungunin cewa ana yanke musu albashi.