RASHA 2018: Japan ta doke Columbia 2-1, bayan an ba dan wasa jan kati
Japan ta jefa kwallaye biyu yayin da Columbia ta ci kwallo daya.
Japan ta jefa kwallaye biyu yayin da Columbia ta ci kwallo daya.
Zidane ya ce ba shi ne zai koyar da kungiyar a kakar wasa mai zuwa ba.
Tun bayan komawar tasa, bai yi wani abin a zo a gani.
Alkalin wasa dai ya tashi wasan tun kafin lokacin tashi ya yi, kasancewa kowa na ran sa.
Najeriya ta yi nasara a kan wasanni uku da ta kafsa, kuma ita ta daya a rukunin su.
Kaka-gidan da Zidane, Beckham, Ronaldo na Brazil da kuma Lious Figo su ka yi a Real Madrid, tare da hadewar ...
Matasan sun ce sun karrama Ahmed Musa ne saboda nuna masa cewa matasan Arewa na tare da shi.
Kakakin kungiyar kwallon kafan yace abin ya basu tsoro domin suna gudun motsa jiki ne kawai sai ya yanke jiki ...
Madrid na da kwantan wasa daya.
Kungiyar kwallon kafa ta ABS ta doke Katsina United da ci 1 ba ko daya a garin Ilori.