KWALLON KAFA: Yadda Barcelona da Tottenham suka jefa Birnin Manchester cikin duhu
Dama tun a ranar Talata ne Barcelona ta kori Manchester United, ita kuma Ajax ta fatattaki Juventus.
Dama tun a ranar Talata ne Barcelona ta kori Manchester United, ita kuma Ajax ta fatattaki Juventus.
Kafin ta kai ga zagaye na uku a kakar bara, sai da ta yi raga-raga da kungiyar Roma har gida ...
Wasan dai na cin kofin Parisia ne, kuma PSG ta yi nasara da ci 2:0.
Kotun Ikeja da ke jihar Legas, ta yi watsi da karar da aka kai Shugaban APC na Jihar Lagos, Mashood ...
Kafin rasuwar sa, Ojo ya yi aiki a matsayin sakatare da tsohon gwamnan jihar, Segun Oni.
Dalung ya ce umarnin kotu ne shi ma ya bi da aka ce ya umarci Pinnick ya sauka.
Dan wasan PSG, Neymar ne ya fara jefa kwallo a daidai minti na 51
An tashi wasa kasar Faransa na da ci 4 Ajantina na da ci 3.
" Sai dai kafin likita su gane abin da ke damunsa ne Ebirim ya ce ga garin kunan."
Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.