Siasia ya kammala horon dakatarwar da FIFA tayi masa na shekaru biyar
Kawo yanzu ana yaɗa jita-jita game da yuwuwar nadin Siasia a matsayin kocin kungiyar kwallon kafa ta Mighty Jets dake ...
Kawo yanzu ana yaɗa jita-jita game da yuwuwar nadin Siasia a matsayin kocin kungiyar kwallon kafa ta Mighty Jets dake ...
Kungiyoyi huɗu ne dai suka kawo wannan matakin na ƙarshe, bayan buga wasannin zagaye na farko dana biyu da a ...
Argentina dai ta ƙare wasannin rukuni da maki 9 bayan buga wasanni 3 ba tare da an zura mata kwallo ...
Ihu uku masu rugugin ƙara aka kwartsa a ranar Asabar da dare a cikin birnin Kano, kusan a kowace unguwa, ...
Yayin da Cristiano ya kasa jefa ƙwallo ko ɗaya a ragar Liverpool, dama kwanan nan ya riƙa ƙorafin a sauya ...
Sun yi haka ne domin su samu iznin shiga ƙasar Brazil ba tare da sun bi ƙa'idar killace kan su ...
Bayern za ta sake karawa da PSG a wasan Kwata-final. A wasan kakar bara, Bayern ta yi nasara akan PSG.
Ranar Laraba aka sako direban a Jihar Anambra bayan an biya ƴan bindigan naira miliyan 1 kudin fansa.
An dage dakatarwar da Najeriya ta yi wa wasannin kwallon kafa da sauran wasanni daban-daban, watanni bakwai bayan da annobar ...
Yarjejeniya ta nuna kafin Messi ya koma wata kungiya, tilas sai shi ko kungiyar sun ajiye dala milyan 700 tukunna