KADUNA: Yadda jami’an tsaro suka bindige Umar Buta a wajen zanga-zangar karin kuɗin makaranta
Ɗaliban kwalejin sun fito yin zanga-zangar nuna rashin amincewar su da karin kuɗin makaranta wanda gwamnatin jihar tayi.
Ɗaliban kwalejin sun fito yin zanga-zangar nuna rashin amincewar su da karin kuɗin makaranta wanda gwamnatin jihar tayi.
Rufe kwalejin a gaggauce ya biyo bayan wani rahoton barazanar matsalar tsaro da aka gabatar wa gwamnatin jihar.
Sun yi garkuwar da misalin karfe 4:30 na yammacin Talata.
Daliban mataki uku ne suka yi wannan zanga zanga sannan kuma da rade-radin wai kila za akara kudin makaranta.
Malaman kwalejin koyan aikin malunta reshen jihar Mina sun fara yajin aiki
Gobarar dai ta tashi ne kwana daya kacal kafin a fara jarabawa.