KWALERA: Mutum 10,837 ake zaton sun kamu da cutar a Najeriya – NCDC
A takaici dai adadin yawan mutanen da ake zargi sun kamu da cutar a mako na 39 ya kai 198 ...
A takaici dai adadin yawan mutanen da ake zargi sun kamu da cutar a mako na 39 ya kai 198 ...
Haka kuma rahoton asarar rayuka a shekarar 2023 ya ƙaru da kashi 71 bisa 100, idan aka kwatanta da shekarar ...
Daga watan Janairu zuwa Agustan 2024 cutar ta bullo a kananan hukumomi 247 dake jihohi 36 a kasar nan.
Idris ya bada wannan ƙarin haske ne a ranar Litinin a Abuja, lokacin da ya ke wa manema labarai ƙarin ...
Ibiam ya Kuma ce zai haka rijiyar burtsatse guda hudu a cikin makonni hudu a karamar hukumar domin ganin mutane ...
NCDC ta ce cutar zata ci gaba da yaduwa idan har mutane basu kiyaye sharuddan guje wa kamuwa da cutar ...
A mako 41 mutum 417 ne suka kamu Wanda haka ya nuna an samu ragowa a yaduwar cutar idan aka ...
NCDC ta bayyana wannan ƙididdiga a shafin ta na yanar gizo ranar Talata bisa ga rahotannin yaduwar cutar da ta ...
A karamar hukumar Kafa mutum 2 sun mutu, mutum 22 sun kamu, Magumeri ta samu mutum 6 da suka kamu ...
Mafi yawan mutanen da wakiliyar PREMIUM TIMES HAUSA ta tattauna da su sun bayyana cewa tsakanin cututtukar kanjamau, korona da ...