Babu hujjar cewa Boko Haram ta sanya dokar shari’a a jihar Neja – Binciken DUBAWA
Binciken ya kuma nuna cewa tun shekara ta 2000 aka kaddamar da shari’a a jihar Neja lokacin mulkin tsohon gwamna, ...
Binciken ya kuma nuna cewa tun shekara ta 2000 aka kaddamar da shari’a a jihar Neja lokacin mulkin tsohon gwamna, ...
Shi kuwa tumatir, NBS cewa ta yi a cikin shekara daya daga Nuwamba 2019 zuwa Nuwamba 2020, farashin kilo 1 ...
Adekoya ya fadi haka ne ranar Juma'a a Ibadan a hira da yayi da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriyaa wajen taron ...
Shugaban Kungiyar Ezekiel Ibrahim ya Sanar da haka da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Abuja ranar Juma'a.
Ana ciyar da su wadannan adadin ne a karkashin shirin gwamnatin tarayya da ciyar da yara a makaranta.
Hakan da ake yi na da matukar illla a jikin mutum.
Dafaffen kwai na bude kwakwalwan yaro.