JINKIRI KARIN ALBASHI: Kungiyar Kwadago ta yi kururuwar tafiya yajin aikin game-gari byAshafa Murnai October 13, 2019 NLC ta sanar wa dukkan rassan ta na kowace jiha su yi shirin tafiya yajin aiki.