Kungiyar Kwadago za ta kwance wa gwamnoni masu taurin biyan albashi zani a kasuwa byAshafa Murnai September 26, 2017 Kungiyar ta ce za su yi wa kowane gwamna wannan tonon silili ne a jihar sa.