MAI HANKALI KE GANE ƊINGISHIN KWAƊO: Siraɗi ɗaya kaɗai Rochas Okorocha zai tsallake, ya haye 2023
A Arewacin Najeriya akwai miliyoyin attajirai da manyan masu riƙe da mulki, kai har ma da karta-kartan ɓarayin gwamnati
A Arewacin Najeriya akwai miliyoyin attajirai da manyan masu riƙe da mulki, kai har ma da karta-kartan ɓarayin gwamnati
Bala Ciroma ne ya bayyana haka a yayin da ya ke wa manema labarai jiya Litinin a Abuja.