SABUWAR RIGIMAR ƘARIN ALBASHI: NLC da TUC sun tsine wa Naira 62,000, sun ce an maida su mayunwata
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF), ta ce maganar gaskiya biyan Naira 60,000 mafi ƙanƙantar albashi ba abu ne mai iya ɗorewa ...
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF), ta ce maganar gaskiya biyan Naira 60,000 mafi ƙanƙantar albashi ba abu ne mai iya ɗorewa ...
Kungiyar Kwadago ta bayyana cewa za ta tsunduma yajin aikin gama gari ranar Litinin 3 ga Yuni.
Sakamakon binciken da hukumar kididdiga ta kasa NBS ta gabatar ya nuna cewa cikin yara 10 a Najeriya, 4 na ...
Wani mazaunin garin Zariya dake Jihar Kaduna Shuaibu Gidanmanu da yake da matsalar rashin gani
Ajaero ya bayyana sunan gungun wasu da ya kira 'yan ta-kifen da gwamnatin tarayya ta kafa cikin gaggawa
Dama kuma a cikin makon jiya ne Ƙungiyar Ƙwadago ta nemi a ƙara gejin mafi ƙanƙatar albashi daga Naira 30,000 ...
Idris ya ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan naira 30,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi daga ƙarshen watan 2024.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi watsi da sanarwar yajin aikin da ake zargin ta shirya yi a ranar ...
An yi irin haka a Kaduna, a Kaduna aka warware matsalar, ba duka kasa ba. In ji wani mazaunin Kaduna, ...
Bayan haka NLC ta yi kira ga gwamnatocin jihohi su yi irin haka wa ma'aikatun su ma jihohi da ma ...