KURUNKUS: Buhari ya rusa rundunar tsaro na SARS byMohammed Lere October 11, 2020 Sufeto Janar din 'Yan sanda Mohammed Adamu ya bayyana haka a yau Lahadi.