Sojojin Saman Najeriya sun darkake mahara 200 a Katsina da Zamfara
Bayan haka sojojin saman sun ragargaji Wasu maharan a Kurmi, karamar Hukumar Zurmi, jihar Zamfara.
Bayan haka sojojin saman sun ragargaji Wasu maharan a Kurmi, karamar Hukumar Zurmi, jihar Zamfara.
Saidu ya ce wani Ado Musa ne ya kira hukumar ta waya da misalin karfe 4:30 na asuba ya gawa ...