Buhari bai yi wa Maryam Sanda afuwa ba, ta nan a tsare – Hukumar Kurkuku
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana rukunin daurarru da afuwar ta shafa, da suka hada da tsoffin da ...
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya bayyana rukunin daurarru da afuwar ta shafa, da suka hada da tsoffin da ...
Daurarrun da aka yanke wa zabin biyan diyyar da ba ta wuce naira 50,000 ba, amma suka kasa biya.
Tun a ranar da al'amarin ya faru hukumar ta fata nunke gwamnatin tarayya baibai, ta ce ba a kashe kowa ...
Amma wani da ya ki amincewa, cewa ya yi sai dai a kashe shi, amma shi ba zai dauki laifi ...
Babbar Kotun Abuja, FCT ce ta yanke mata hukuncin kisa, ba Babbar Kotun Tarayya ba, kamar yadda wasu suke ta ...
A kotu dai Sani ya ce bai aikata laifin ba, kamar yadda aka karanto zargin da ake yi masa.
Amosun su ne manyan dattawan Najeriya, kuma su ne masu yi wa 'yan Najeriya dokar da za su bi.
Gwamna Ortom ya yi wa bursunoni 500 afuwa
Ambaliyar wadda ta mamaye har kan bangon gidan, ta yi sanadiyyar daurarru 123 ficewa da karfin tsiya daga kurkukun.
Idan ka na da naira 30,000 za a iya ba ka daki, akwai kuma na naira 100,000, kai har na ...