GA NOMA GA HASARA: Yadda muka shafe shekaru 28, ƙauyen mu a Kano, ba wutar lantarki, muna noma muna ɗibga hasara
Sun sace min awaki na 5 waɗanda kuɗinsu ya kai Naira 300,000 kowannensu, kuma ana sayar da duk ɗaya Naira ...
Sun sace min awaki na 5 waɗanda kuɗinsu ya kai Naira 300,000 kowannensu, kuma ana sayar da duk ɗaya Naira ...
Mataimakin Rajistaran Jami'ar Sanusi Okesola ya bayyana cewa maharan sun bukaci a biya Naira miliyan 20 kafin su saki Fatokun.
Sannan kuma Danladi na ta neman gafarar iyayen matarsa kan abin da ya aikata musu cewa su yafe masa.
Ita dai wannan Zabuwar anyi siyo ta akan naira 1,300.
Gidaje sama da 150 ne suka rushe a sanadiyyar wannan ruwan sama in da ka rasa ran wani yaro dan ...
“ Banga sana’ar da zata gagareni ba da yardar Allah. Allah shiyasan yawan sana’oin da na iya.”