BARNO: Akalla mutane 30 ne suka mutu a harin kunar bakin wake da aka kai garin Mandarari
Su dai wadannan 'yan kunar bakin wasu, ance su uku mata biyu da namiji daya.
Su dai wadannan 'yan kunar bakin wasu, ance su uku mata biyu da namiji daya.
Dakarun sa sun fantsama domin gano maboyar sauran ‘yan kunar bakin waken da suka gudu
Komai ya lafa a jami'ar.
Mutane biyar suka rasa rayukan su a harin.
Wani matashi dauke da bam ne ya tada ta a wani masallaci, daidai ana sallar asuba.
Matan wanda su hudu ne sun ta da bama-baman ne a kusa da katangar jami'ar Maiduguri.
Rohoton ya nuna cewa mafi yawan yaran da ake amfani da su mata ne ‘yan shekar 15.
Garin Dikwa dai yana kilomita 80 ne daga cikin garin Maiduguri.
Akalla mutane takwas ne su ka rasa rayukan su a ranar Litinin din nan.
A cikin daren jiya yan kunar Bakin wake suka tada Bama-Bamai a jami’ar Maiduguri.