Sojoji 3, Boko Haram 8 suka rasa rayukan su a arangamar Kukawa – Rundar Sojojin Najeriya
Majiya ta ce farmakin da ake cewa an kai a Kukawa, ya zo daidai lokacin da aka kai na Magumeri.
Majiya ta ce farmakin da ake cewa an kai a Kukawa, ya zo daidai lokacin da aka kai na Magumeri.
Wata majiya kuma ta cecko kafin sojoji su kai dauki, tuni Boko Haram sun banka wa wani asibitii wuta, ya ...
" Bayan haka mun wadata asibitin Bama da na’urar gwaji, gadajen asibiti 240 da sauran su."