An kama wata mata dauke da kullin tabar wiwi tana kokarin shiga kurkukun Kuje
Ita dai wannan mata ta saka Kullin tabar wiwi dinne a cikin kwali.
Ita dai wannan mata ta saka Kullin tabar wiwi dinne a cikin kwali.
Alkali ya daga sauraren karar zuwa 20 ga watan Fabrairu.
A Karamar Hukumar Gwagwalada kuma aka kara a Dobi da Unguwar Sarki.