Shugabannin Kudu-maso-kudu sun nemi Buhari ya ba su hakuri kan “watsa masu kasa” da su ka ce ya yi masu
Okowa ya ce fadar ta ce ta soke taron ne saboda taron gaggawa kan matsalar tsaro da aka yi.
Okowa ya ce fadar ta ce ta soke taron ne saboda taron gaggawa kan matsalar tsaro da aka yi.
Takardar Bayan Taron dai Gwamna David Umahi na Ebonyi ne ya karanta ta wa jama'a da manema labarai.
Ya ce kakarewar da na'urorin ke yawan yi ya kawo tsaiko da bata lokaci sosai wajen jefa kuri'a.
Ali Nuhu yayi fina-finai da ba zai iya fadin yawan su kamar yadda ya fadi sannan kuma ya samu kyaututtuka ...
Shekaru na 59, yanzu bai kamata ace wai ina gwamna ba. Amma kuma gashi haka ya kasance.
Su biyu sun rike jihohin su tsaron shekaru takwas zuwa 2015.
Fayose ne kodinatan kamfen na Atiku a yankin Kudu Maso Yamma.
An cire Seiyifa jiya Alhamis, aka maye gurbin sa da Yusuf Bichi, wanda zai karbi ragamar jagoranci a yau Juma’a.
Ya ce Buhari bai iya rike ragamar mulki yadda ya kamata ba.
Sun ja hankalin cewa Najeriya na kan turbar gangarwa cikin kwazazzabon mummunan rikici idan ba a tashi tsaye aka magance ...