Tilas Ɗan kudu ne zai yi shugabancin Najeriya a zaɓen 2023 – Matsayar Gwamnonin Kudu
Tilas idan jami'an tsaro za su yi wani aikin kame ko farmaki a wata jiha, to fara sanar da gwamnan ...
Tilas idan jami'an tsaro za su yi wani aikin kame ko farmaki a wata jiha, to fara sanar da gwamnan ...
A cikin wata sanarwar manema labarai da Gwamnonin Kudu su ka bayar bayan tashin su daga taro a Legas a ...
Dole ne fulani makiyay su yi nazari, su kirkiro hanyoyin da za su musanya yawon kiwo da su wajen ciyar ...
Jihohin da sanarwar ta shafa sun hada da Abia, Anambra, Enugu, Ebonyi, Imo da kuma Ribas da ke yankin Kudu ...
Wata rundunar hadin gwiwar sojoji, 'yan sandan mobal da SSS sun kai gagarimin samamen ragargazar tsagerun jami'an ESN, da Kungiyar ...
Wannan matsayi da suka dauka ya biyo bayan ganawa da gwamnonin suka yi ne a garin Asaba, babbar birnin jihar ...
Dandazon zauna-gari-banza sun banka wa Ofishin Hukumar Zabe ta Kasa wuta a jihar Akwa Ibom, a ranar Lahadi.
Sanarwar mahukuntan sojojin ta ce an kwato zabga-zabgan makamai da kuma motocin sintirin tsagerun ESN, reshen 'yan bindigar IPOB.
Akalla an kashe rayuka 11, ciki har da na jami'an tsaro hudu. Mataimakin Kwamandan ESN na cikin wadanda aka kashe.
Zuwa yanzu kasashen Afrika ta Kudu, Algeria da Kenya ne kasashen nahiyar Afirka da suka fi kamuwa da cutar.