Akalla naira Tiriliyan 4 ‘yan Najeriya suka kashe a gidajen cin Masa, Danwake, Amala da kwankwadan barasa a 2019 – NBS
'Yan Najeriya sun kashe naira Tiriliyan 22.8 akan abinci a shekarar 2019, kamar yadda Hukumar Kididdiga ta kasa ta fitar.
'Yan Najeriya sun kashe naira Tiriliyan 22.8 akan abinci a shekarar 2019, kamar yadda Hukumar Kididdiga ta kasa ta fitar.
APC ce za ta fitar da Shugaban Majalisar Dattawa, domin ta fi PDP yawa a majalisar.
Tsohon gwamna Oshiomhole wanda ya taba yin shugabancin kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ya bayyana wannan aniya ta sa ce ...