SATAR KUƊIN FANSHO: Yadda Kotun Ƙoli ta soke tarar naira 750,000 kan ɓarawon da ya saci naira biliyan 24
Alkalai 5 ne na Kotun Ƙoli duk suka amince da hukuncin, wanda Babban Mai Shari'a Tijjani Abubakar ya karanto hukuncin.