Gidauniyar VSF za ta sake gina kananan hukumomi uku a jihar Barno
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
Kananan hukumomin da gidauniyar VSF za ta gyara sun hada da Gwoza, Mobba da Ngala a jihar Barno.
Majalisar Tarayya bata da masaniya game da wannan kudi da aka cire.
Daga baya-bayan nan, ana bai wa ‘yan majalisar naira biliyan 100 a kowace shekara domin su je gida su yi ...
A farkon wannan majalisa an fidda biliyoyin naira an siya irin wadannan motoci.
An yi ta sa-toka-sa-katsi tsakanin mai gabatar kara da kuma lauyoyin Jatau da Dabo.
kowane sanata na karbar naira dubu 20 na sayen jarida a kowace rana.
Wasu mazajen suna da barnata kudi.
Babu kudin da za a iya kashe wa don wannan hukuma.
Baya-bayan nan dai an saki wasu har su 400 da ake tsare da su a barikin sojoji na Kainji.
An gurfanar da shi ne a babbar kotun tarayya da ke Abuja, wadda ke karkashin Mai Shari’a Ijeoma Ojukwu.