KADUNA: Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi tir da kashe-kashen kudancin Kaduna
Wannan hare-hare abin tashin hankali ne matuka. Muna kira ga mutane da su daina daukan hukunci a hannun su.