WA’ADIN TSOFFIN KUƊI: Ƙara kwanaki 10 bai hana bankuna yi wa CBN guna-gunin ƙarancin sabbin takardun naira ba
Kuɗaɗen da CBN ya sauya wa launi dai sun haɗa da takardun naira 1,000, takardun naira 500 da takardun naira ...
Kuɗaɗen da CBN ya sauya wa launi dai sun haɗa da takardun naira 1,000, takardun naira 500 da takardun naira ...
NBS wadda hukumar gwamnatin tarayya ce, ta ce adadin 'yan Najeriya miliyan 133 ke gaganiya cikin fatara da talauci.
Jihohin da za su ci moriyar ayyukan bunƙasa harkokin noma, sun haɗa da Kogi, Kaduna, Kano, Cross River, Enugu, Lagos
A zaman Kwamitin Harkokin Kuɗaɗe a ranar Alhamis a Abuja, an umarci NPA ta samu Hukumar Kula da Kashe Kuɗaɗen ...
Daga nan kuma mun riƙe su har su ka sassauto da farashi ƙasa zuwa naira miliyan 200. Mu ka ce ...
A yanzu dalar Amurka ɗaya daidai ta ke da naira 505 a kasuwar 'yan canji, kamar yadda shafin yanar gizon ...
Rabon da asusun ya yi ƙasa zuwa wannan adadin kuwa tun cikin watan Yuli, 2017, shekaru huɗu da su ka ...
Kwamitin ya kuma yi rika ga 'yan Najeriya su rubuto masa kasidu kamar yadda Sashe na 88 da na 89 ...
FIRS ta ce za ta yi sassaucin ne domin tausaya masu kan gagarimar asarar da su ka yi sanadiyyar kona ...
Buhari ya fadi haka ne da ya ke gabatar da kasafin kudi na 2021 a zauren majalisar Tarayya ranar Alhamis.