BIDIYO: Yadda wata ‘yar aiki ta kubuta da kyar daga ukubar uwargijiyarta a Abuja byMohammed Lere July 30, 2020 0 Tun daga wannan rana ta rika azabtar da ita, wahalar yau daban da na gobe.