KASAFIN 2025: Ilimi, lafiya da ayyukan more rayuwa ne kan gaba a kasafin kuɗin Kano
Wannan ya fito ne daga Sanusi Bature, daraktan yaɗa labaran gwamnan Kano wanda ya bayyana hakan a shafinsa na Fesbuk.
Wannan ya fito ne daga Sanusi Bature, daraktan yaɗa labaran gwamnan Kano wanda ya bayyana hakan a shafinsa na Fesbuk.
Cikin watan Mayu 2023 ne Majalisar Dattawa ta ruguguta amincewa gwamnatin Buhari ta ciwo bashin Naira tiriliyan 22.7 daga CBN.
CBN ya nuna damuwa dangane da yadda ake ta ƙirƙirar ƙarya da karkatattun bayanai ana dangantawa ko alaƙantawa da bankin
Saboda haka hanya ɗaya wadda za a iya cimma wannan muradin ita ce bankuna su ƙara danƙara jari a bankunan ...
Rahoton ya ce akwai matuƙar buƙatar jihohi su ƙara bijiro da hanyoyin ƙara samun kuɗaɗen shiga ta hanyar harajin cikin ...
Ya ce Giɗe ne da kan sa ya zaɓi waɗanda zai saki daga cikin matan 11 da ke hannun sa. ...
ƘAƘUDUBAR CANJIN KUƊI: Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya ta shawarci Buhari ya cire naɗin mulkin-kama-karya, ya bi umarnin Kotun Ƙoli
Sun fara bayar da kuɗaɗen ga masu shiga karɓar kuɗaɗe a cikin banki da kuma masu cirar kuɗaɗe a ATM.
Akeredolu kuma ya ce tunda Kotun Ƙoli ta haramta taƙaita cirar kuɗaɗe zuwa naira 20,000 ko Naira 2,000 a rana ...
Lamarin dai ya samo asali tun daga matsin da aka shiga sanadiyyar sauya launin kuɗi, inda Babban Bankin Najeriya,