ALAWUS ƊIN NAIRA 75,000: Gwamnati za ta gindaya tsauraran sharuɗɗan bai wa ɗaliban jami’a masu karatu a fannin ilmin Koyarwa
Ajiboye ya yi wannan ƙarin haske wurin lacca ranar Asabar domin zagayowar Ranar Malaman Koyarwa ta Duniya.
Ajiboye ya yi wannan ƙarin haske wurin lacca ranar Asabar domin zagayowar Ranar Malaman Koyarwa ta Duniya.
Kashi 20 bisa 100 masu koyarwa a Bauchi duk malaman bogi ne