YI WA GAGGAN ƁARAYI AFUWA: Wasu jami’an EFCC da ICPC sun ce Buhari ya kashe masu jiki, sun zama abin dariya ana yi masu gwalo
PREMIUM TIMES ta yi hira da wasu jami'an hukumomin na yaƙi da cin hanci biyu daban-daban, kuma duk su ka ...
PREMIUM TIMES ta yi hira da wasu jami'an hukumomin na yaƙi da cin hanci biyu daban-daban, kuma duk su ka ...
Gwamnonin sun ce ya kamata Minista Zainab ta fahimci cewa sun shigar da ƙara a Kotun Ƙoli, kuma Kotun Ƙoli ...
Sun ce alkalami ya rigaya ya bushe, Kotun Koli ba za ta iya soke wata shari’a da ta rigaya ta ...
Ihedioha ya koma Kotun Koli neman kwato kujerar gwamnan Imo bayan tsige shi
Okoye ya ce da zarar INEC ta samu umarni a rubuce daga Kotun Koli, to za ta gaggauta damka sabon ...
Daga nan ya yi alwashin ci gaba da jagoranci mai adalci, gaskiya, daidaito da mutunta al’umma a jihar Bauchi.
A jawabin na sa ba yau, Atiku ya ce hukuncin da Kotun Koli ta yanke a yau, ya nuna yadda ...
APC ita ma ta daukaka kara hukuncin shari’a zuwa Kotun Koli
Wannan katankatana ta zaben Karamar Yola ta Kudu ce, Yola ta Arewa da kuma Girei na Jihar Adamawa.
Yanzu dai kotun koli ta yanke hukuncin cewa Saraki bai yi laifi ko na sisi ba.