Tsohon babban jojin Najeriya Aloysious Katsina-Alu ya rasu
Marigayi Katsina-Alu haifaffen garin Ushongo, jihar Benuwai.
Marigayi Katsina-Alu haifaffen garin Ushongo, jihar Benuwai.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da tashar jirgin kasa a Abuja, babban birnin tarayya.
Limamin Kano Sani Zahradden ne ya yi wa gawarwakin su Sallah.
Za a ci gaba da shari'ar ranar 10 ga watan Afrilu.
Boko Haram sun bata zabi da ta amince da hakan ko su bar ta tare da su.
A baya dai NNPC ya sha cewa lita daya ta main a kama mata naira 171 ne.
Masu sukar irin takun mulkin Buhari sun ce, ya na ta walle-walle da rahoton ne, har ‘yan Najeriya su manta ...
An samu sabanin ne bayan da sanata Jang kuma tsohon gwamnan jihar Filato ya furta a wani gidan radiyo cewa ...
Najeriya na daya daga cikin kasashe a duniya da suka fi fama da mutuwan mata masu ciki musamman a arewacin ...
Abin ya na neman ya go karfin mu.