RUƊANIN HARIN BOKO HARAM A ABUJA: Ma’aikatar Tsaron Ƙasa ta yi kira ga mutane su kwantar da hankalin su
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Tun bayan jin wannan sanarwa, mutanen Abuja kuma ciki ya duri ruwa.
Binciken da rundunar ta gudanar ya nuna cewa maharan sun kashe Mutum 14 sannan wasu shida sun ji rauni.
An dage shari’ar sai ranar 12 Ga Maris, 2019 domin a fara sauraren ba’asin karar.