Kotu ta ba Gwamnatin Tarayya iznin haramta Kungiyar ‘Yan Biafra
Babban Alkalin Najeriya mai rikon kwarya, Abdul Kafarati ne ya bayar da iznin a ranar Laraba.