Cutar Korona ta fantsama a sansanin wasannin Olamfik a Faransa, ta na neman tarwatsa wasan
Cutar COVID-19 da aka fi sani korona a Hausance ta fantsama a sansanonin wasannin Olamfik da yanzu haka ke gudana ...
Cutar COVID-19 da aka fi sani korona a Hausance ta fantsama a sansanonin wasannin Olamfik da yanzu haka ke gudana ...
Daga nan Akanta Janar ta Tarayya, Shaakaa Chira, ta nemi CBN ya fito da sahihan bayanai, ko kuma a fito ...
Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta sanar da samun karin mutane 25 masu dauke da cutar Korona a jihar Benue ...
A ranar Laraba ce Gwamantin Tarayya ta amshi tallafin dala 9,261,920, domin hanzarta ayyukan rigakafi na cutar korona.
Ya zama dole gwamnatocin duniya su mike tsaye domin tsara hanyoyin samun kariya musamman a wannan lokaci da muke ciki.
Gwamnatin Najeriya ta janye dokokin Korona wanda aka saka wa matafiya bayan an samun raguwar yaduwar cutar a duniya.
Shugaban kuka da aiyuka na kwamitin Mukhtar Muhammed ya sanar da haka a hira tashar ‘Channels’ ranar Talata.
Yayin da wasu ke ƙorafin cewa bai kamata Wazirin Adamawa ya fice zuwa Turai domin yin kasuwanci ko biyan wata ...
Yayin da ake amfani da sauran magungunan korona ta hanyar allurar riga-kafi, wannan sabon magani ba allura ba ce, shaƙa ...
Haka nan kuma rahoton ya nuna cewa yawan gwaje-gwajen ƙanjamau da kula da masu ɗauke da cutar ya ragu sosai ...