ZAZZABIN LASSA: A cikin makonni Uku mutane 24 sun rasu a Najeriya – NCDC
Hukumar ta kuma ce an gano cutar a jikin akalla mutum daya a kananan hukumomi 32 daga jihohi Tara.