KORONA: Adadin yawan mutanen da suka kamu a Afrika ya zarce mutum miliyan biyu
Zuwa yanzu kasashen Afrika ta Kudu, Algeria da Kenya ne kasashen nahiyar Afirka da suka fi kamuwa da cutar.
Zuwa yanzu kasashen Afrika ta Kudu, Algeria da Kenya ne kasashen nahiyar Afirka da suka fi kamuwa da cutar.
Rashin maida hankali wajen kiyaye yin allurar rigakafi na ci mana tuwo a kwarya
Kamata ya yi sai an sami tabbacin kawar da cutar tukuna kafin su sanar da kawar da cutar.
Dalilin kusancin garin Kinsasha, Kasar Kongo da kauyen Ikoko Impenge wannan matakin ya zama dole a yi amfani da ita.
Muna da labrin labarin bullowar cutar Ebola a kasar Kongo inda akalla mutane 17 suka rasu. Kungiyar kiwon lafiya ta ...
Ya kuma ce coci a shirye take domin ta hada kawance da gwamnati.
Mutum daya ne ya rasa ransa a sanadiyyar bullowar cutar.