BARNO: Akalla mutane 30 ne suka mutu a harin kunar bakin wake da aka kai garin Mandarari
Su dai wadannan 'yan kunar bakin wasu, ance su uku mata biyu da namiji daya.
Su dai wadannan 'yan kunar bakin wasu, ance su uku mata biyu da namiji daya.
Pink ta ce sare itatuwa na kara matso da Hamada kusa.
Babban Jami'n Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, Bello Dambatta ya tabbatar da faruwar lamarin.
Abdulkadir ya ce wannan abu ya faru ne ranar Talata da karfe 1:30 na rana a kauyen dake karamar hukumar ...
Ba ta rasa ‘ya’ayan ta ko guda daya ba, sai dai kuma ta yi asarar komai a garin Kodunga.
Kananan hukumomin sun hada da Jere, Konduga, Mafa, Biu, Hawul da Shani.